An tsare mutanen biyar da ake zargin na tsawon kwanaki 60 a gidajen gyaran hali da ke Abeokuta. Adekanbi Lekan, Odetola Ahmed da Adeniyi Waheed sune...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da sanyin safiyar Alhamis, sun ƙona ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta da ke Iyana Mortuary lll a Abeokuta,...