Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta sayo kayan ɗaki da sauran kayan ɗaurin auren ma’aurata 1,800 a ƙarƙashin shirinta na ɗaurin aure. Babban kwamandan...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), reshen Onne, Area 2, ta ƙaddamar da wani ɗakin taro 110 da cibiyar horar da kujeru 40 don inganta ayyukanta. Shugaban...