Daga Fatima MONJA, Abuja Amfanin Ganyen Shuwaka, ganye ne mai daci mai kuma matukar magani ga lafiyar jikin dan adam wadda akan iya kiranta da turanci...