Tag: Ƙwallon sunuka
-
Matashi ɗan shekara 15 ya kashe abokinsa akan ƙwallon sunuka
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Wani matashi mai kimanin shekara 15 ya soki abokinsa da wuƙa a yayin wata takaddama, hakan kuma ya zama ajlinsa. Lamarin ya faru ne a ƙaramar hukumar Rimin Gado a Jihar Kano a ranar Juma’a, inda matasan suka samu sabani a wajen wasan kwallon Sunuka. A cewarsa, marigayin ne a lokacin…