Mutane 5 ne suka mutu yayin da wasu 6 suka jikkata a ranar Juma’a bayan da wani ɗan ƙunar baƙin wake ya tarwatsa kansa a wani...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne da sanyin safiyar Alhamis, sun ƙona ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta da ke Iyana Mortuary lll a Abeokuta,...