Tag: Ƙonewa
-
Matar da ake zargi da kisan yarinya a Jos ta shiga hannu
Daga Maryam Sulaiman, Abuja Matar da ake zargi da kisan Yarinya a Jos ta shiga hannuJami’an rundunar ‘yan sandan jihar Filato sun kama Misis Nneamaka Nwachukwu da ake zargi da laifin azabtar da wata yarinya mai suna Margaret Joshua mai shekaru 11wanda hakan yayi sanadiyar mutuwar har lahira. Rahotanni sun bayyana cewa, wacce aka kashen…