Yayin da azumin watan Ramadan ke karatowa kasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8, a cikin watan na bana. Abubuwan da aka haramta sun hadar da...
Hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON), ta ce daga ranar laraba 12 ga watan Yuli, dukkan dukkan jiragen da ke ɗauke da lasisin ɗebo ‘yan Najeriya za...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta cimma yarjejeniya da ƙasar Saudiyya don ganin an ƙara samun nasarar ƙwato kadarorin gwamnati da aka sace. Shugaban...
Tashar talabijin ta ƙasar Saudiyya ta bayyana cewa ‘yan ƙasar Saudiyya da wasu da aka ceto daga ƙasar Sudan mai fama da yaƙin basasa sun isa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya jaddada cewa dole ne a kawo ƙarshen tsarin tallafin man fetur idan har aka zaɓe...
Tauraro, ɗan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo, ya samu kyautar Kirsimeti mai kayatarwa daga abokiyar zamansa, Georgina Rodriguez yayin da ta ba shi kyautar mota ƙirar Rolls...
Mahukunta a Saudiyya sun kama wani mutum wanda ya tafi Makka takanas don yin Umara a madadin Sarauniya Elizbeth ta II. A ranar Litinin ne mutumin,...
Mahalarta Musabaqa ‘yan Najeriya a gasar haddar Alƙur’ani mai girma ta Sarki Abdulaziz, karo na 42 da ke gudana a birnin Makka na ƙasar Saudiyya, sun...