Tag: Ƙaramar hukumar Wudil
-
Mahaifi da ɗan sa sun rasa rayukansu sakamakon faɗawa riijiya da sukayi a jihar Kano
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Wani Magidanci ɗan shekara 60, Malam Bala tare da ɗansa, Sunusi Bala, mai shekaru 33 sun faɗa wata tsohowar rijiya da ke Sabon garin Bauchi, a ƙaramar hukumar Wudil, da ke cikin jihar Kano, inda suka rasa rayukansu kafin a kai ga cetosu. Mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta…