Tag: Ƙaramar hukumar Dawakin Tofa
-
Matashi ya rasa ransa sakamakon faɗawa kogi a jihar Kano
Daga Shafaatu DAUDA, kano Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan shekaru 25, mai suna Ammar Ibrahim a cikin wani Kogi a yankin ƙaramar hukumar Dawakin Tofa. Bayanin hakan ya fito ne ta cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Saminu…