Ɓarawon da ya caka wa wata budurwa wuƙa ya ƙwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya faɗa komar ’yan sanda. A kwanakin baya ne...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun cafke wani da ake zargin ɓarawon mota ne mai suna Ibrahim Mohammed mai shekaru 25 da laifin satar mota a wani...
Wani mutum mai shekaru 34 ya ji rauni bayan ya faɗo daga silin a lokacin da ya kutsa cikin wani gida a Watsonia, KZN, Afirka ta...
Jama’ar unguwar Sharaɗa sun cafke wani matashi mai suna Jibrin Rimin keɓe a Kano, a lokacin da yake ƙoƙarin satar Babur a bankin Union Bank dake...
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sanda a jihar Yobe ta kama wani matashi ɗan shekara 28 da ake zargin ɗan damfara ne da ya ƙware wajen...
Wata kotun gargajiya da ke Kafanchan a jihar Kaduna ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 20 mai suna James Monday hukuncin ɗaurin shekaru biyu a...
Wata rana Malam Mudi Spikin ya dawo gida kawai sai ya hangi ƙofar gidansa cike da mutane ana ta hayaniya. Nan da nan ya ƙarasa da...
An kama wani tsohon mai laifi, Yakub Yusuf, mai shekaru 23, bayan an sako shi daga gidan yari. A cewar wata sanarwa da mai magana da...
Wata kotu a Abuja ta yanke wa wani matashi da aka samu da laifin satar turare hukuncin sharar kotu. Alƙalin kotun mai shari’a Ishaq Hassan ya...