Farashin kayan abinci a kasuwar ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna
Farashin kayan abinci a kasuwar ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna a jiya alhamis13 ga Fabureru 2025:
Daga Idris Umar,zariya
Masara 48k–50k
Dawa ƙaura 50k–51k
Waken Soya 78k–80k
KU KUMA KARANTA:Farashin kayan masarufi a Kasuwar Ɗambatta da ke jihar Kano
Farin Wake (Zapa): 93k–95k
Wake Dan (Misra) 90k–93k
Ƙananan Wake 113k–114k
Shinkafa 52k–55k
Gero 63k–₦64k