Browsing Category
Kotu
Kotu ta haramta binciken Ganduje kan bidiyon dala
Wata Babbar Kotu Tarayya a Kano ta haramta wa hukumar da ke karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar binciken tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan bidiyon dala.
Kotun ta kuma!-->!-->!-->…
Kotu ta tura Murja Kunya zuwa asibitin masu lalurar ƙwaƙwalwa
Daga Ibraheem El-Tafseer
Wata kotu da ke zaman ta a birnin Kano ta bayar da umarnin tura 'yar tiktok Murja Ibrahim Kunya zuwa asibitin masu taɓin hankali domin duba lafiyar ƙaƙwalwarta.
!-->!-->!-->!-->…
Kotu ta haramtawa gwamnatin Kano rusau a Jihar
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar ci gaba da rusa gine-ginen da ke unguwar Salanta wanda tun farko ta sanya musu alama.
Yayin da yake yanke hukunci, Mai!-->!-->!-->…
Kotu ta aike da Murja Kunya gidan gyaran hali a Kano
Hukumar Hisba ta gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya gaban kotun shari’ar addini musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP Kano, bisa zarginta da aikata!-->…
Kotu ta yanke wa “Mama Boko Haram” da wasu mutane biyu hukuncin ɗaurin shekaru…
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa, EFCC, shiyyar Maiduguri, ta samu nasara a ƙarar da ta shigar kotu inda aka yanke wa Aisha Alƙali Wakil, wacce aka fi sani da!-->…
Kotu ta sa a duba ƙwaƙwalwar Hafsat Chuchu
Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin a duba kwakwalwar Hafsat Suraj Chuchu wadda ake zargin ta da kisan wani mutum, mai suna Nafiu Hafiz.
Kotun ta ba da umarnin ne bayan Hafsat!-->!-->!-->…
Kotu ta tura wani mahaifi kurkuku saboda rashin kula da ’ya’yansa
Wata Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom da ke zamanta a birnin Uyo, ta bayar da umarnin kamawa tare da tsare wani mutum mai suna Henry Edet Unung saboda rashin sauƙe nauyin ’ya’yansa da rataya a!-->…
Yadda ta kasance a babbar kotun Kano kan sauraren ƙarar da Mal. Abduljabbar ya shigar
Babbar kotun jiha da ke nan Kano ta sanya ranar 12 ga Fabrairu domin sauraron ƙarar da Sheikh Abduljabbar ya shigar yana ƙalubalantar hukuncin kisa da aka yanke masa.
Wani ɗalibin!-->!-->!-->…
Kotu ta ba da belin Ɗanbilki Kwamanda
Daga Ibraheem El-Tafseer
A jihar Kano, an saki fitattaccen ɗan siyasar nan Ɗanbilki Kwamanda bayan da wata kotun majistire ta bayar da belinsa.
Lauyan Ɗanbilki ya shaida wa BBC cewa!-->!-->!-->!-->!-->…
Kotu ta ɗaure wani tsoho mai shekaru 82 da wani matashi kan laifin tabar wiwi
Kotun majistray me lamba 90 dake zaman ta a madobi ƙarƙashin Jagorancin maishari’a Haj. Nadiya Ado Sake, ta ɗaure wasu mutane guda biyu inda ake tuhumar su da laifin haɗin kai da ta’ammali!-->…