Category: Hukumar kare haƙƙin bil adam
-
Ya lakaɗa wa matarsa duka, a kan ta fita ba da izininsa ba
Wani magidanci a jihar Zamfara, ya lakaɗa wa matarsa duka, ya farfasa mata jiki, ya kumbura mata idanu a kan ta fita ba da izininsa ba. Matar mai suna Habiba Mustapha, mai shekaru 27, wadda take unguwar Toka, ta kai kuka wajen ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta ƙasa, a kan a ƙwata mata ‘yancinta. Ta…
-
Yan sanda sun ceto yarinyar da ƙanwar mahaifiyarta ta kulle a Filato
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto wata yarinya ‘yar shekara 17 da ƙanwar babarta ta kulle a garin Jos babban birnin jihar. Kamar yadda kamfanin dullancin labarai na Najeriya wato NAN ya ruwaito, cewa jami’ar hukumar kare haƙƙin bil’adama ta ƙasa (NHRC) a jihar Filato, Grace Pam, ta ce an ceto yarinyar ne a…