Wani magidanci a jihar Zamfara, ya lakaɗa wa matarsa duka, ya farfasa mata jiki, ya kumbura mata idanu a kan...
Hukumar yaƙi da fataucin bil-Adama ta Najeriya ta ce tana gudanar da bincike kan lamarin da ya kai ga safarar wasu mata ‘yan Najeriya 11 daga...
Hukumomin ƙasar jamhuriyar Nijar sun ce sun fara bincike kan yadda mawaƙan nan biyu ‘yan Najeriya suka mallaki takardun bogi na ƙasar. Zuwa yanzu mahukuntan ƙasar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto wata yarinya ‘yar shekara 17 da ƙanwar babarta ta kulle a garin Jos babban birnin jihar. Kamar yadda kamfanin...