Albufeira, ƙauyen kamun kifin da ya zama baban wurin hutu a duniya

2
491

Albufeira birni ne da ke bakin teku a kudancin yankin Algarve na ƙasar Fotugal. Tsohon ƙauyen kamun kifi ne wadda ya zama babban wurin hutu, tare da rairayin bakin teku masu yashi.

Garin Masunta ne wadda yawan jama’ar gundumar a cikin shekarar 2021 ya kasance 44,158, a cikin yanki mai girman murabba’in kilomita 140.66 (mil murabba’in 54.31).

Bayan faɗuwar daular Roma, al’ummar Jamusawa kamar Visigoths ne ke mulkin yankin.

KU KUMA KARANTA: Ƙasar Iceland, garin da babu sauro, babu kyankyaso

A farkon ƙarni na 8, Musulmai daga arewacin Afirka suka mamaye garin, sunan zamani na garin ya samo asali ne daga kalmar larabci al-Buħayra (البحيرة).

2 COMMENTS

Leave a Reply