Farashin kayan masarufi a yau Laraba, a kasuwar Maƙarfi ta jihar Kaduna

0
275

Daga Usman Idris

  1. Masara fara N55,000.
  2. Masara Ja N58,000.
  3. Dawa N53,000.
  4. Dawa fara N51,000
  5. Dauro N60,000.
  6. Gero N60,000.
  7. Wake fari N96,000.
  8. Waken suya N61,000 zuwa dubu 65.
  9. Shinkafa N48,000.
  10. Masara ‘yar gurguru N70,000.
  11. Kalwa N50,000 zuwa dubu 60.
  12. Barkwano N65,000 zuwa dubu 70.
  13. Rogo N50,000.
  14. 14.Jan wake N120,000.
    15.Soɓorodo N22,000.
    Soɓorodo gari, N48,000.
    16.Tumatiri busashshe N63,000
  15. Kuɓewa N40,000.
  16. Garin kwaki N45,000.
  17. Garin kwaki N35,000.
  18. Alkama N58,000 .
  19. Shinkafa tsaba ta tuwo N135,000.
  20. Gyaɗa tsaba N135,000.
  21. Shinkafa tsaba N135,0000.
  22. Goruba N12,000.
  23. Albasa N25,000.

Leave a Reply