‘Yan bindiga sun kashe matashi da mahaifinsa a Katsina

0
30
'Yan bindiga sun kashe matashi da mahaifinsa a Katsina

‘Yan bindiga sun kashe matashi da mahaifinsa a Katsina

‘Yan bindiga sun kashe wannan matashi mai suna Abdulsalam Rabiu tare da mahaifinsa a Faskari ta jihar Katsina.

Ɗalibin likitanci ne (Medicine and Surgery 500L) a jami’ar Ahmadu Bello dake birnin Zaria.

KU KUMA KARANTA:Ana zargin wani matashi da kashe mahaifiyarsa a Bauchi

Alaramma ne mahaddacin Alkur’ani, shi ne wanda ya zo na ɗaya daga jahar Katsina a gasar karatun Qur’ani da aka yi a jihar Kebbi.

‘Yan bindiga sun sace wannan bawan Allah tare da mahaifinsa da kuma yayansa bayan sun dawo dagacikin garin katsina.

ALLAH ya yi masa rahama ya sa Aljannah ta zama makoma a gareshi.

Leave a Reply