Waye ke da hanu wajen kashe hadimin Gwamnan Kano Sadiq Gentle?

0
168
Waye ke da hanu wajen kashe hadimin Gwamnan Kano Sadiq Gentle?
Sadiq Gentle, bayan da kafin a sassareshi

Waye ke da hanu wajen kashe hadimin Gwamnan Kano Sadiq Gentle?

Daga Jameel Lawan Yakasai

Mai ɗaukowa gwamnan Kano rahoto (SSR) ‘Senior Special Reporter’ a hukumar kula tarihi da al’adu Sadiq Gentle ya rasu, kwanaki kadan bayan wasu ƴan daba sun kai masa mummunan hari cikin dare.

Rahotanni sun bayyana cewa harin da aka kai masa ya jefa shi cikin mawuyacin hali, inda aka garzaya da shi asibiti domin kula da lafiyarsa.

KU KUMA KARANTA: Mutum 17 sun jikkata yayin da wasu ‘yan daba suka kai hari kan ɗan takarar sanatan APC a Kano

Sai dai, duk da ƙoƙarin da likitoci suka yi, ya rasu sakamakon munin raunukan da ya samu.

Leave a Reply