Tag: ɗan ƙasar Japan
-
Wani ɗan ƙasar Japan ya kashe dalar Amurka dubu 20 don a canza halittarsa zuwa ta kare
Daga Nusaiba Hussaini A wani lamari mai ban al’ajabi da mamaki, a kwanan baya ne wani ɗan ƙasar Japan mai suna Toco ya kashe maƙudan kuɗaɗe da suka kai dala 20,000 wanda ya yi daidai da naira miliyan 17 don a canza masa halittarsa ta koma ta kare (border collie). Toco ya sami wannan gagarumin…