Tag: Ƙasar Morocco
-
Morocco ta kafa tarihin zama ƙasar Larabawa da Afirka ta farko da ta tsallake zuwa wasan kusa da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya
Morocco ta doke Portugal a ranar Asabar, inda ta zama kasa ta farko ta Larabawa da Afirka da ta taɓa tsallakewa zuwa zagaye na hudu a gasar kwallon kafa ta duniya. Tawagar kwallon kafar Morocco ta kafa tarihi a Qatar a ranar Asabar da ta gabata, inda ta lallasa Portugal sannan ta tsallake zuwa matakin…