Tag: Ƙasa
-
Ana fargabar zaftarewar ƙasa ta rutsa da mutane da dama a Kenya
Ana fargabar zaftarewar ƙasa ta rutsa da mutane da dama a Kenya Ƙungiyar Bayar da Agaji ta red Cross a Kenya ta ce ma’aikatan ceto na ci gaba da ƙoƙarin ceton mutane da dama da zaftarewar ƙasa ta rutsa da su a yankin tsakiyar ƙasar sakamakon samun mamakon ruwan sama. Zaftarewar ƙasar ta afku a…
-
An saka dokar hana fita a ƙasar Saliyo
Ƙasar Saliyo ta saka dokar hana fita bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari barikin soji da kuma yunkurin afkawa sashen ajiye makamai na barikin a Freetown babban birnin ƙasar. A wata sanarwa da gwamnatin ƙasar ta fitar, ta bayyana cewa tuni jami’an tsaro suka shawo kan lamarin. Tun da farko kafafen watsa labarai sun…
-
Ma’aikatan jirgin ƙasa biyar sun mutu a hatsarin jirgin ƙasa a Italiya
Aƙalla mutane biyar ne suka mutu bayan da wani jirgin ƙasa ya aukawa ma’aikatan jirgin ƙasa cikin sauri kusa da wata tasha a Italiya. Ma’aikatan, masu shekaru tsakanin 22 zuwa 52, suna maye gurbin wani ɓangare na wata hanya a wajen birnin Turin da ke arewacin ƙasar lokacin da aka kashe su. Sun kasance suna…
-
Za mu kai Bazoum kotu saboda cin amanar ƙasa – Sojojin Nijar
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun ce sun tattara gamsassun hujjoji da shaidar da za a iya gurfanar da hamɓararren shugaban ƙasar Bazoum Mohamed a gaban kotu, bisa laifin cin amanar ƙasa. Sun kuma tuhume shi da yi wa tsaron cikin gida da na wajen ƙasar, zagon ƙasa. Kakakin…