Tag: Zauren majalisa
-
Kasafin kuɗin 2023: Gwamna Sule zai fara aiki gadan-gadan
Gwamnan jihar Nasarawa injiniya Abdullahi Sule ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2023 da ya kai sama da naira biliyan 149.3 inda ya ce gwamnati za ta fara aiki ba tare da bata lokaci ba wajen aiwatar da kasafin gaba ɗaya, domin amfanin jihar baki daya. Kasafin kuɗin, wanda aka yiwa laƙabi da budget…