Tag: Zantawa
-
Likitan bogi da ya ɗinke mahaifa da mafitsarar wata mace ya shiga hannu
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta cafke wani mutum mai suna Olelekan Rabiu mai shekaru 31 da haihuwa, wanda ake zargi da nuna kansa a matsayin likita kuma babban likitan asibitin Iremide Private, da ke Orita Ojo a ƙaramar hukumar Odigbo ta jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Oyediran Oyeyemi, ya gurfanar da wanda ake…