Aƙalla mutane 17 ne suka sami raunuka daban-daban a ranar asabar ɗin da ta gabata yayin da wasu ‘yan daba suka kai hari kan ayarin motocin...
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya bada tabbacin cewa ba zai yi amfani da kobo ɗaya daga dukiyar jihar wajen yakin neman zaɓe a zaɓen 2023...