Tag: Yarbawa
-
Sarakunan Yarbawa sun bayyana goyon bayansu ga Tinubu
Ƙungiyar sarakunan yarbawa ta Obas ta amince da babbar murya domin ta goya wa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa da za a yi a ranar Asabar, tare da nuna cewa tsohon gwamnan jihar Legas ya fi cancantar jagorantar Najeriya. Sarakunan gargajiya na ƙabilar Yarbawa daga…