Tag: 'yar shekara
-
Yadda ‘yar shekara 13 ta haihu bayan tsoho mai shekaru 75 da ke riƙonta ya mata ciki
Ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar Anambra ta ƙuɓutar da wata yarinya ‘yar shekara 13 da ta haihu bayan da aka yi zargin mai kula da ita, Mista Sunday Muoghalu ya yi mata ciki. A ƙarshen makon da ya gabata ne, labarin haihuwar jaririn ya bazu a shafukan sada zumunta, inda ya nuna mahaifiyar…