Ƙungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) ta ce za ta bi sahun ƙungiyar ƙwadago ta NLC a ƙasar wajen tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba mai...
Wata ƙungiya mai rajin kare lafiyar ‘yan jarida ta ce jami’an tsaron Isra’ila sun kashe ‘yan jarida aƙalla 20 tun daga shekara ta 2001, inda ta...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya ‘yan jarida murnar zagayowar ranar ‘yancin ‘yan jarida ta duniya da ake yi a duk ranar 3 ga watan Mayu...
Daga Saleh Inuwa Kano Akalla ‘yan jarida tara na Sashen Hausa na BBC a Najeriya sun yi murabus a cikin wata ɗaya da ya gabata, a...