A ranar Asabar aka yi jana’izar Wazirin Borno, Yerima Mustapha Muktar, wanda Imam Idaini na Borno, Shettima Mamman Saleh ya jagoranta a Maiduguri. Shugaba Tinubu ya...