Tag: Watan Maris
-
A ranakun 19 da 20 ga watan Maris za’a ci gaba da sauraron shari’ar Nnamdi Kanu
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsayar da ranakun 19 da 20 ga watan Maris mai kamawa domin ci gaba da sauraron shari’ar jagoran haramtacciyar ƙungiyar ‘yan awaren Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu dake fuskantar tuhuma akan zargin cin amanar ƙasa. Alƙalin kotun, Mai Shari’a Binta Murtala Nyako ta tsaida ranakun ne bayan sauraron bayanan…