Tag: wata shida

  • CBN ya umarci ’yan canji su sake rajista

    CBN ya umarci ’yan canji su sake rajista

    CBN ya umarci ’yan canji su sake rajista Babban Bankin Najeriya (CBN) ya buƙaci ɗaukacin ’yan canjin kuɗaɗen ƙasashen ƙetare su sake rajista domin ci gaba da harkokinsu. Babban bankin ya bayar da wannan umarni ne a wata takarda da Daraktan Sashen tsare-tsaren harkokin kuɗi na bankin, Haruna Mustafa ya fitar a ranar Laraba. “Ana…

  • FIRS ta tara harajin naira tiriliyan 5.5 cikin wata shida

    FIRS ta tara harajin naira tiriliyan 5.5 cikin wata shida

    Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Najeriya (FIRS) ta bayyana karɓar harajin naira tiriliyan 5.5 tsakanin watan Janairu zuwa watan Yunin wannan shekarar. Shugaban hukumar Muhammad Nami ne ya bayyana haka a lokacin taron Majalisar tattalin arziƙin ta ƙasar da ya gudana ranar Alhamis a fadar gwamnatin ƙasar de ke Abuja. Wannan ne…