Tag: Wahala
-
Nan da 2030 za a fuskanci matsananciyar yunwa a Nijeriya — Majilisar Ɗinkin Duniya
Nan da 2030 za a fuskanci matsananciyar yunwa a Nijeriya — Majilisar Ɗinkin Duniya Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewar ‘yan Najeriya miliyan 82, kimanin kashi 64 na ‘yan ƙasar ka iya fuskantar matsalar yunwa nan da shekarar 2030. Haka kuma MƊD ta yi ƙira da gwamnatin ƙasar ta magance matsalar sauyin yanayi…
-
Da ba a cire tallafin mai ba, da wahalar da za’a sha a Najeriya ta fi ta yanzu – Gwamnatin tarayya
Daga Ibraheem El-Tafseer Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Alhaji Mohammed Idris Malagi ya ce, da gwamnati ba ta cire tallafin mai ba da wahalar da ake ciki a ƙasar ta fi haka a yanzu. Ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake kare matakin gwamnatin ƙasar na cire tallafin mai…
-
Zai yi wahala Gwamnatin tarayya da jihohi su biya albashin ma’aikata daga watan Yuni – Obaseki
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi iƙirarin cewa zai yi wahala gwamnatin tarayya da na jihohi su biya albashin ma’aikatan gwamnati daga watan Yuni ba tare da an yi amfani da maƙudan kuɗaɗe ba ko kuma cire tallafin man fetur. Mista Obaseki, wanda ya bayyana hakan a Benin a yayin bikin ranar Mayu, ya…