Tag: Waƙoƙinsa

  • Tarihin Ali Jita da waƙoƙinsa

    Tarihin Ali Jita da waƙoƙinsa

    An haifi Ali Isa Jita ran 15 Yuli 1983, wanda aka fi sani da Ali Jita. Mawaƙin Hausa ne na Najeriya, kuma marubuci. Ali Jita ɗan gidan Alhaji Sallau Jibrin Kibiya wanda mahauci ne, da mahaifiyarsa Hajiya Ummul-Khairi a unguwar Gyadi Gyadi da ke karamar hukumar Kumbotso jihar Kano a Najeriya. Ya tashi ne a…