Labarai1 year ago
Uwargidan shugaban ƙasa ta bayar da tallafin kuɗi ga waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Abuja
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu a ranar Alhamis, ta hannun Renewed Hope Initiative, (RHI), ta bayar da kyautar tsabar kuɗi naira 250,000 ga kowane iyalai...