Tag: Ulsa
-
Cin kayan marmari na hana ciwon suga, hawan jini da ulsa inji masana
Farfesa Rotimi Arise na sashen kimiyyar halittu na jami’ar Ilorin, ya shawarci ‘yan Najeriya da su ƙara amfani da sabbin kayan lambu da ‘ya’yan itatuwa da kashu a cikin abincinsu na yau da kullum, domin samar da karin garkuwar jiki don yin rigakafi da kare su daga cututtuka irin su ciwmon suga, hawan jini da…