Tag: TSOHON BAN
-
Kotu ta ƙwace dala milyan 4 da dubu 700 da naira miliyan 830 da sauran kadarori daga hannun Emefiele
Kotu ta ƙwace dala milyan 4 da dubu 700 da naira miliyan 830 da sauran kadarori daga hannun Emefiele Mai Shari’a Yellim Ɓagoro ne ya ba da umarnin a jiya Alhamis 23 ga watan Mayun da muke ciki, sakamakon buƙatar da lauyan Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa, Bilkisu…