CBN1 year ago
Tsoffin Kuɗi: Bankunan First bank da GTB sun cigaba da aiki har ranar Asabar da Lahadi
Rasdan bankunan First Bank da Guarnty Trust Bank faɗin ƙasar nan sun fara aiki a ranakun asabar da lahadi domin karɓar tsofaffin takardun kuɗi na naira...