Daga Ibraheem El-Tafseer Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce zai kawar da tsofaffin takardun kuɗin naira “a hankali” tare da maye gurbinsu da sababbin. Muƙaddashin gwamnan...