Tag: Tsofaffi
-
An janye ‘yan sanda masu gadin tsofaffin jami’an gwamnatin Buhari
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta janye jami’anta na kwantar da tarzoma waɗanda ke aikin kare wasu tsofaffin jami’an gwamnatin ƙasar ciki har da mai ɗakin tsohon shugaban Najeriya Aisha Buhari da Mallam Mamman Daura da tsohon ministan ‘yan sanda, Maigari Dingyaɗi. Sauran mutanen da abin ya shafa sun haɗa da tsohon Sakataren…
-
Za mu yi amfani da tsofi da sababbin takardun kuɗi a Najeriya – Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed-Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ɗauki sabbin takardun kuɗi da tsofaffin kuɗaɗen na Naira a matsayin takardar kuɗi ta doka. Tinubu ya bayyana hakan ne a yayin jawabinsa na farko bayan rantsar da mubayi’a da babban alƙalin alƙalan Najeriya, Mai shari’a Kayode Ariwoola ya yi a dandalin Eagles Square da…
-
Tsoffin Kuɗi: Buhari ne ya bada umarni ƙarin kwana 10 – CBN
Babba bankin Najeriya ya ƙara wa’adin canza tsohon kuɗin na naira. Godwin Emefiele, gwamnan bankin, yace shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada izinin ƙara wa’adin zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu. “Wa’adin dawo da tsoffin takardun kuɗi na naira 200, 500 da 1000 ya rage ranar 31 ga watan Janairu, 2023,” kamar yadda ta wallafa…