Shugaban Ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karɓi baƙuncin shugaban tsaron ƙasa na Poland Jacek Siewiera da mai bayar da shawara kan sha’anin tsaro na Romania...
Hamas ta ce ta amince da shawarar tsagaita wuta a Gaza wacce Masar da Qatar suka bayar. Ƙungiyar gwagwarmayar a wata sanarwa ta ce, shugabanta Ismail...
Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya zartar da ƙudirin neman a tsagaita wuta a Gaza nan take. Wannan shi ne a karon farko da aka...
Shugaban Hamas, Ismail Haniyeh, ya isa Tehran a ranar Talata domin tattaunawa da jami’an Iran kwana guda bayan da Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya...
Amurka ta sake yin gyaran fuska a cikin wani daftarin ƙudiri na Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya don goyan bayan “tsagaita wuta nan da nan...
Rundunar sojin Isra’ila ta amince da yarjejeniyar musayar waɗanda aka yi garkuwa da su da kuma tsagaita wuta na wucin-gadi da ƙungiyar Falasɗinawa ta Hamas a...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yi ƙira da a gaggauta tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila take gwabzawa da Falasɗinawa a Zirin Gaza. Ya bayyana hakan...
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi watsi da ƙiraye-ƙirayen tsagaita wuta a yaƙi da Hamas. Da yake magana a wani jawabi da aka watsa a gidan...