Tag: Tono
-
Dakarun soji a Najeriya, sun tono bama-bamai a wurin da bam ya halaka rayuka sama da dubu
Hukumar sojin Najeriya ta ƙara tono ababen fashewa a wurin da bam ya tashi shekaru 21 da watanni tara da suka gabata a Ikeja, babban birnin jihar Legas. Hukumar sojin ƙasa ta Najerriya ce ta tabbatar da haka a wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na manhajar X wanda aka fi sani da Twitter…
-
Yadda aka kama matsafa biyar masu tono gawarwaki
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Asabar 11 ga watan Maris, 2023, ta kama wasu ‘yan ƙungiyar asiri guda biyar da suke tono gawarwaki daga cikin kabarinsu tare da cire wasu sassan jikinsu domin yin tsafi A wata sanarwa ɗauke da sa hannun kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Ogun Abimbola Oyeyemi, ya ce waɗanda…