Tag: Telegram

  • Somalia ta haramta TikTok, Telegram da 1XBet

    Somalia ta haramta TikTok, Telegram da 1XBet

    Somaliya ta haramtawa TikTok, aika saƙon Telegram da gidan yanar gizo na 1XBet saboda yin iyaka da yaɗuwar abubuwan da ba su dace ba da farfaganda, in ji ministan sadarwa. “Ministan sadarwa ya umurci kamfanonin intanet da su dakatar da aikace-aikacen da aka ambata a baya, waɗanda ‘yan ta’adda da ƙungiyoyin fasiƙanci ke amfani da…