Tag: Tayoyi
-
Amfani da tayoyin jabu da gudun wuce ƙa’ida ne ke kashe yawancin masu ababen hawa – FRSC
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta yi gargaɗin cewa ci gaba da amfani da tayoyin jabu, da gudun wuce kai’ida da kuma laifukan ‘yan fashi, fashi da garkuwa da mutane a manyan tituna, yanzu sune manyan hanyoyin kashe-kashen masu ababen hawa a ƙasar nan. Domin rage yawan waɗanda abin ya shafa da kuma rage…