Hajiya Barmani Sa’adatu Ahmad Choge, wacce aka fi sani da Barmani Choge, shahararriyar mawaƙiyar Arewacin Najeriya ce, wacce aka fi sani da waƙoƙinta masu tsauri, kusan...
An haifi Ali Isa Jita ran 15 Yuli 1983, wanda aka fi sani da Ali Jita. Mawaƙin Hausa ne na Najeriya, kuma marubuci. Ali Jita ɗan...