Tag: Taliya
-
Ba mu hana cin taliyan Indomi ba – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta musanta rahotannin da ke cewa ta hana cin taliyan Indomi. Sanarwar ta biyo bayan rahotannin da ke cewa jami’an kiwon lafiya a Malaysia da Taiwan sun yi iƙirarin cewa sun gano ethylene oxide (wani abu mai cutar kansa da ke da alhakin lymphoid da…
-
Taliyar Indomi tana ɗauke da sinadaran dake yaɗa cutar daji – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), ta hana shigo da taliyar Indomi cikin ƙasar saboda tana ɗauke da sinadaran dake yaɗa cutar daji. Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa hakan na zuwa ne a daidai lokacin da hukumomin Taiwan da Malesia suka sake yin ƙira ga kamfanin yin taliyar ‘Indomie noodles’,…