Wata ƙwararriya ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta shaida wa hukumar kare hakkin bil adama ta duniya cewa ta yi imanin cewa yakin da Isra’ila ta yi...
Najeriya ta amince da dawo da hasken wutar lantarki ga jamhuriyar Nijar bayan janye wasu takunkumai da ‘Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙi Ƙasashen Afrika ta Yamma’ (ECOWAS),...
Matakin ɗage wa ƙasashen Mali da Nijar da Burkina Faso da kuma Guinea takunkumin da ƙungiyar ECOWAS ko CEDEAO ta sanar a ƙarshen taron shugabannin ƙasashen...
Ƙungiyar ECOWAS ta cire takunkumin da ta saka wa Jamhuriyar Nijar wanda ya haɗa da batun rufe iyaka da kuma kasuwanci. Ta bayyana haka ne a...
Ɗaya daga cikin shugabannin da suka kafa ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ranar Laraba ya yi ƙira a cire takunkuman da aka sanya...
Firaiministan Nijar ya soki ƙungiyar ECOWAS kan yin “zagon ƙasa” a yunƙurin samun mafita a rikicin ƙasar bayan wakilanta sun ƙaurace wa taron da ya kamata...
Gwamnatin Tarayya ta buƙaci jihohi su dawo da dokar sanya takunkumi da nufin daƙile yaɗuwar cutar mashaƙo ta Diphtheria. Ma’aikatar Lafiya ta ta buƙaci hakan ne...
Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar tuntuɓar juna ta dattawan arewacin Najeriya, Arewa Consultative Forum (ACF), ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta cire takunkuman da ta saka wa Nijar...