Labari9 months ago
‘Yan sanda sun kama matar da ta kwara wa mijinta tafasasshen man gyaɗa ta kwaɗa masa guduma ta gudu
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ribas ta sanar da cafke matar da ta yi wa mijinta wanka da tafasasshen man gyaɗa a jihar. Matar mai suna Hope Nwala ana zargin...