Tubabben ɗan daba mai suna Chile Mai Doki ya kammala ɗaukar horo na zama ɗan sandan sarauniya, wato Constabulary a Kano. Wato daga aikata laifuka ya...