Tag: Sufeto
-
‘Yan sanda a Imo, sun kama sufeto wanda ya ci zarafin matashi
Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta ce ta kama wani sufeto na ‘yan sanda, wanda ya ci zarafin wani matashi a wani faifan bidiyo. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, ASP Henry Okoye ya fitar a ranar Laraba, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mohammed Barde, ya yi Allah wadai da rashin ɗa’a na…
-
Kotu ta kori ƙarar da ke neman tsige babban sufeton ‘yan sandan Najeriya
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar talata ta yi watsi da ƙarar da ke neman tilasta wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tsige Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, bayan ya yi ritaya daga aiki. Mai shari’a J.K. Omotosho ya ce wanda ya shigar da ƙarar, Michael Sam Idoko, ba…