Labarai5 months ago
Sheikh Muhajjadina ya nemi gwamnati ta gaggauta ɗaukar mataki kan tsadar rayuwa
A daidai lokacin da al’umma Najeriya ke fama da hauhawar farashin kayyakin abinci da tsadar rayuwa, sanannen malamin addinin nan na Jihar Kano, Sheikh Mujajjadina Sani...