Tag: Shayi
-
Walƙiya da tsawa ta kashe sayar da shayi a jihar Kwara
Rahotanni sun bayyana cewa wata walƙiya haɗe da tsawa mai ƙarfi da ta tashi a lokacin da ake mamakon ruwan sama, ta kashe wani matashi mai shayi, a wajen kasuwanci da wani mutum ɗaya a mahadar Onigbegiri dake unguwar Eyenkorin a ƙaramar hukumar Asa ta jihar Kwara. Jaridar Tribune ta ruwaito a ranar Asabar ɗin…
-
Mutane bakwai sun mutu bayan sun sha shayi a wajen ɗaurin aure a Kano
Mutane bakwai ne ake fargabar sun mutu, wasu da dama kuma sun kwanta a asibiti bayan sun sha shayin da ake zargin an yi shi da wani ganyen garin da aka fi sani da zaƙami a wajen wani ɗaurin aure a Kano. Zaƙami yana ƙunshe da sinadari mai taɓa ƙwaƙwalwa. Shedun gani da ido sun…